Wadari

Wadari

Matar Bahaushe (3)

Shin ba ki ji Hausawa na cewa aure bautar Ubangiji ba? Shin ba ki ji Hausawa na cewa aure rabin addini ba ne? Shin ba ki ji Hausawa na cewa aure ibada

Matar Bahaushe (2)

Duk da cewa batutuwan da muka tattauna da wannan mata mai turo sako cikin jirwaye da wuji-wuji ne, na fahimci inda ta sa gaba, ta kuma gane inda na nu

Matar Bahaushe (1)

Yau kusan shekara guda ke nan da muka tattauna kan wannan batu na MATSAYIN ILIMIN MATAR BAHAUSHE da wata da abin ya dame ta. Ganin irin yadda batun ke

Bara da Almajirci

A kullum na tsaya ina tunanin irin yadda muke ta hankoro da kai-kawo domin ganin mun biya bukatun rayuwa ko ta wace irin fuska, sai na ga tamkar muna

Masoya da Masoyan Buhari?

Na dade ina so na tattauna wannan batu, musamman bayan cin zaben da Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya yi a bara, amma ganin na taba tankawa bisa wannan