Wadari

Wadari

2015: Sai Buhari?

Abin da zan fada yau ba wani sabon abu ba ne, na fada a baya, na kuma sha fada a duk lokacin da irin wannan dama ta samu, wato duk lokacin da Janar Bu

Darussan da ke jibge a cikin Dare Dubu Da daya (2)

Ya ci gaba da cewa, ya kai wannan mutum da ka tsinci kanka a cikin wannan fada, ga gargadi zuwa gare ka, kada ka shagala da al’amurran duniya, kada ka

Darussan da ke jibge a cikin Dare Dubu Da daya (1)

Tun muna yara ba abin da ake horonmu da shi irin kada mu matsi littattafan da za su iya bata mana tarbiyya, musamman irin na Dare Dubu Da daya, wadand

Wai shin me ke damunmu ne (2)?

Idan muka dage da cewa talakawa ne kadai ke da wannan irin hauka ko kuma su ne ke cikin kogin irin wannan sansamin hauka, to, ba mu yi wa kanmu adalci

Wai shin me ke damunmu ne?

Wannan tambaya ce da na dade ina yi wa kaina, sa’annan jama’a da dama sun sha yi man makamanciyar irin wannan tambaya. An sha tsare ni ko dai fuska-da