Ina barayin suke? (2)
Lallai ba su ne kadai barayin da muke da su ba a cikin kasar nan, muna dai iya cewa su ne hamshakai, su ne, gandama-gandama, su ne kuma masu kawo illa
Wadari
Lallai ba su ne kadai barayin da muke da su ba a cikin kasar nan, muna dai iya cewa su ne hamshakai, su ne, gandama-gandama, su ne kuma masu kawo illa
Na dade ina neman inda barayin kasar nan suka shige, musamman ganin cewa ba wani abu ne ya addabi kasar face shegiyar sata da wasu daga cikin al’ummar
Wai me ya sa kullum ba ka ganin kowace gwamnati a kasar nan da gashi? Me ya sa dukkan abin da muke karantawa daga rubuce-rubucenka, ba mu ganin komai
Tambayar da kila wani zai yi ita ce shin taron makomar kasar ne za a yi ko kuwa taron makomar al’ummar da ke dambare cikin kasar? Kamar yadda muka sha
Kwamitin da Shugaban kasa Jonathan ya kaddamar wanda zai shimfida hanyoyin da za a bi a ga an samar da zama na musamman dangane da makomar kasar nan a