Hausa Da Hausawa: Wane ne kuma Bayajidda? (10)
Ke nan daga abin da muka gani, muka kuma tattauna a baya, akwai bukatar mu canja akalar bincike zuwa ga neman asali irin na gaskiya, kuma daga dukkan
Wadari
Ke nan daga abin da muka gani, muka kuma tattauna a baya, akwai bukatar mu canja akalar bincike zuwa ga neman asali irin na gaskiya, kuma daga dukkan
Idan ba su, to, yaya aka yi aka samar da kasashen da muke tokabo da su a yau a matsayin Hausa Bakwai ko Banza Bakwai, musamman idan muka yi la’akari d
Abubuwa uku za su sa a ki amincewa da haka. Na farko dai garin na Daura dakaru, jarumai, maharba ne suka samar da shi, bai yiwuwa a ce macijiya ta han
Saboda haka batun da ya dace mu zauna kansa shi ne, wani daga cikin iyalai ko dakarun Abii Yazid shi ne Bayajidda, ba ainihin mataccen da aka baro can
Ke nan za mu iya cewa, ba a yi Bayajidda ba, idan ma an yi shi cikin tatsuniyoyi da tarihihin Yammacin Afirka, to bai zo Daular Bornu ko kasar D