Wadari

Wadari

Hausa da Hausawa: Wane ne kuma Bayajidda? (5)

Duk wannan ba shi ne matsalar wannan tarihi ba, babbar matsalar ita ce, shin Abii Yazid Balarabe ne ko Babar? Shin mutumin Bagadaza ne ko yankin kasar

Hausa Da Hausawa: Wane ne kuma Bayajidda? (4)

Ga alama dai shi Palmer da ya kawo labaran biyu na Bayajidda ko Abu Yazid a littattafansa na shekarar 1928 da kuma 1936 akwai abin da ke cikin tunanin

Hausa Da Hausawa: Wane ne kuma Bayajidda? (3)

Kamar yadda muka gani a baya idan ana maganar labarin Bayajidda a rubuce, ana iya cewa ba a ci karo da wani abu ba sai daga dan abin da Muhammadu Bell

Hausa Da Hausawa: Wane ne kuma Bayajidda? (2)

Tambayar da za mu yi kokarin amsawa ita ce ko an taba yin wani wai shi Bayajidda? In an taba yi yaya aka yi ya zo kasar Hausa? Idan har ya leko, me ya

Hausa Da Hausawa (15)

Wane ne kuma Bayajidda? Abin da kila ba a da masaniya a kai shi ne, yaushe wannan yanki da muke ciki ya zama kasar Hausa? Yaya ta kasance kasa guda al