Wadari

Wadari

Nasiha zuwa ga maza (10)

Saboda haka idan har kika ce kuna neman wadanda za ku taimakawa ne daga cikin masu rauni a cikinmu, sai in ce masu raunin ai ba mu ne ba, sai dai maza

Nasiha zuwa ga maza (9)

Aure gare mu tamkar ba aure ba ne, domin cakude yake da hayagagar neman na rufin asiri. Kusan dukkanmu jirgi guda ya dauko mu. Tun muna kanana aka aur

Nasiha zuwa ga maza (8)

Bayan kamar kwana biyu da wannan zance, ran nan sai na ga sakonta tana mai neman afuwa, ta ce, ‘na san Malam ya ji shiru daga gare ni, bulaguro na yi

Nasiha Zuwa Ga Maza (7)

“Don Allah Malam ina laifin Maryam a nan? Ina mijin nata yanzu? Yana can zaune da wadansu sababbin mata da ya aura bayan ya kori Maryam, duniya

Nasiha Zuwa Ga Maza (6)

Babu wata riga da matan Hausawa za su sa ta taimaka wajen kawo sauki ga irin wannan rayuwa irin ta zurfafa ko kaurara iliminsu, na addini da na zamani