Wasanni

Wasanni

Kano Pillars ta doke Katsina United a Firimiyar Najeriya

Ahmed Musa ne ya ci ƙwallon daf da tashi a karawar da suka yi a filin wasa na Sani Abacha da ke ƙofar Mata a Jihar Kano.

Australian Open: Sinner zai gwabza da Djokovic a wasan daf da ƙarshe 

Zakaran da ke kare kambunsa mai fatan lashe na uku a jere ya do ke Ben Shelton da cin 6 – 3, 6-4, 6-4, kuma yanzu zai fafata da Novak Djokovic.

AFCON 2025: CAF ta ci Senegal da Maroko tarar sama da $1m

Kwamitin Ladabtarwa na Hukumar Kwallon Kafa ta Nahiyar Afirka (CAF) ya sanar da cin tarar kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Senegal da ta Maroko, ta

Carlos Alcaraz ya kai wasan kusa da na ƙarshe a Australian Open

A ɓangaren mata, Elina Svitolina ta kai matakin daf da na ƙarshe bayan ta doke Coco Gauff da ci 6-1, 6-3 cikin mintuna 59.

Bayern Munich na shirin tsawaita kwantaragin Harry Kane

A kakar da ta gabata, Kane ya zura ƙwallaye 34 a wasanni 30 ciki har da 21 a wasannin Bundesliga 19.