Real Madrid ta lashe Copa del Rey karo na 20 a tarihi
Kusan shekaru goma rabon da Real Madrid ta lashe kofin gasar na Copa del Rey.
Wasanni
Kusan shekaru goma rabon da Real Madrid ta lashe kofin gasar na Copa del Rey.
Tsohon dan wasan Newcastle United Alan Shearer shi ne kan gaba mai 260 a raga.
Sau 19 Madrid tana lashe kofin na Copa del Rey, karo na karshe a shekarar 2014.
Yanzu dai daga ranar Lahadi za a tantance lokacin da Barcelona za ta dauki kofin nan.
Ina neman afuwa bisa abin da na yi kuma ina jira na ga matakin da kulob din zai dauka.