Wasanni

Wasanni

Saudiyya ta yi wa Messi tayin ninkin albashin Ronaldo

Idan ta tabbata, Messi zai zama dan wasa mafi albashi a duniya

Ban debe tsammanin za mu daga Firimiyar bana ba —Arteta

Mutane da yawa dai na ganin City ta riga ta lashe kofin a bana.

An shawarci Lampard ya gaggauta barin Chelsea

Chelsea za ta kara da gaggan kungiyoyi kamar Manchester City da United da Newcastle.

Barcelona za ta yi asarar kudin shiga saboda gyaran Camp Nou

Za a soma aikin a kakar wasa ta gaba zuwa watan Nuwamba na 2024.

Mun cika da mamakin bajintar Haaland — Guardiola

Kawo yanzu a wannan kakar dai, Haaland ya zura kwallon sa ta 50 a City.