Wasanni

Wasanni

Chelsea: Tara ‘yan wasa masu kyau ba shi ke kawo nasara ba —Klopp

Chelsea za ta ji dadi daga karshe kuma za su yi karfi a shekara mai zuwa.

City ta karbe ragamar teburin Firimiyar Ingila daga hannun Arsenal

Yanzu City tana da maki 76 kuma tana da kwantaan wasa daya.

Benzema ya shiga sahun ’yan wasa mafi zira kwallo a tarihin La Liga

A yanzu Benzema yana bayan ’yan wasa uku ne kawai.

Kasashe 5 na son karbar bakuncin gasar AFCON 2027

Rashin wadatattun ababen more rayuwa na filin wasa ya kasance matsala ga galibin kasashen.

Gagarabadau: An sanya sunan Pelé a Kamus

Pele dai ya mutu a watan Disamban bara yana da shekara 82.