Wasanni

Wasanni

Rayo Vallecano ta lallasa Barcelona da Real Madrid a La Liga a bana

Rayo Vallecano ta hada maki 43 tana mataki na tara bayan karawa 31 a La Liga.

Za mu bullo da tsarin mafi karancin albashi a tamaula —UEFA

Idan har kungiyoyi biyar za su ci nasara a koda yaushe to babu ma’ana.

Castellanos: Dan wasan da ya kafa tarihin shekaru 75 a La Liga

Castellanos, mai shekaru 24, na matsayin aro ne daga New York City.

Manchester United za ta yi wa Harry Kane tayi mai gwabi

Dan wasan zai samu karin £100,000 kan kwantiraginsa na yanzu.

An fitar da Ronaldo daga Gasar Kofin Saudiyya

Ronaldo ya yi ta kai farmaki tare da baras da damarmaki da dama na cin kwallo.