Wasanni

Wasanni

Barcelona ta raba maki karo na hudu a La Liga a bana

Barcelona ta ci karawa 23 a La Liga a bana.

An sayar da takalmin Michael Jordan kan Dala miliyan 2.2

Takalmin ya yi farin jini ga masu bibiyar kwallon kwando ta Amurka.

Kungiyoyin da ke buga gasar Firimiyar Ingila za su daina tallan kamfanonin caca

Matakin zai fara aiki ne daga kakar 2025/2026

Bayern Munich ta dakatar da Sadio Mane

Hakan kuwa na zuwa ne bayan Mane ya fasa wa abokin wasansa, Leroy Sane, baki, a lokacin da suka samu wata takaddama a tsakaninsu.

Liverpool da Arsenal sun yi kunnen doki a Anfield

Karon farko da Arsenal ta ci Liverpool kwallo biyu a Anfield a Firimiyar Ingila tun Satumbar 2012.