Wasanni

Wasanni

Yaya makomar Messi bayan an fara yi masa ihu a PSG?

Bayern Munich ce ta cire PSG daga Gasar Zakarun Turai ta bana.

Yadda dan Najeriya ya bata wa Real Madrid ruwa a La Liga

Chukwueze ya maimaita irin tarihin da Diego Forlan ya kafa a watan Mayun 2006.

Messi ya zarce Ronaldo yawan cin kwallaye a Turai

Yanzu dai ya zarce babban abokin hamayyarsa, Messi, a yawan kwallaye

Lampard ya fara da kafar hagu bayan dawowa Chelsea

An nada shi kociyan rikon kwarya zuwa karshen kakar nan a makon nan.

Kasashe 10 mafi kwarewa a jadawalin FIFA

Super Eagles wadda Jose Pesseiro ke jan ragama ta yi kasa a jadawalin.