Wasanni

Wasanni

Wacce wainar za a toya tsakanin City da Liverpool?

Liverpool ta yi nasara a wasanni biyu na bayan nan da aka fafata tsakanin kungiyoyin biyu.

Barcelona ta shiga zawarcin Messi

Ya bar Camp Nou a 2021, bayan da kungiyar ta fada matsin tattalin arrziki.

United na kokarin tsawaita kwantaragin Rashford

PSG ta soma zawarcin Rashford da albashi mai tsoka.

Mbappe da Haaland: Shin an samu magadan Ronaldo da Messi?

Shi kansa Kaka, ba don Ronaldo da Messi da ya lashe Balon d’Or sama da daya.

Super Eagles ta dauki fansa kan Guinea Bissau

Najeriya ce ta ci kwallo daya tilo a wasan ta hannun Moses Simon.