Wasanni

Wasanni

Harry Kane ya karya tarihin Wayne Rooney a Ingila

Daga shekarar 2015 zuwa yanzu, Harry Kane ya ci wa Ingila kwallo 54 a wasa 81.

Tarihi 5 da Ronaldo ya kafa a wasan Portugal da Liechtensen

Ronaldo ya jefa kwallo cikon ta 60 a bugun tazara a tarihi.

Crystal Palace ta sake nada Roy Hodgson kociya

Hodgson ya jagoranci kungiyoyi biyar a Firimiyar Ingila.

Napoli na shirin lashe Serie A karon farko cikin shekara 33

Napoli na bukatar maki 15 nan gaba domin ta lashe babbar gasar tamaula ta Italiya.

Yadda jadawalin kwata final na Champions League ya kasance

Chelsea da Real Madrid da Manchester City da kuma Bayern Munich sun biyo tafarki daya.