Ana tuhumar Barcelona da bai wa alkalan wasa cin hanci
A watan da ya gabata aka gano cewa Barcelona ta biya euro miliyan 8.m a tsakanin shekarar 2001 zuwa 2018.
Wasanni
A watan da ya gabata aka gano cewa Barcelona ta biya euro miliyan 8.m a tsakanin shekarar 2001 zuwa 2018.
An yanke shawarar yin wannan wasa ba tare da Pogba ba ne saboda dalilai na rashin da’a.
Ana rade radin kocin Madrid, Carlo Ancelotti na iya barin kungiyar a kaka mai zuwa.
Chelsea ta kashe kudi mai yawa wajen daukar sabbin ‘yan wasa kuma da dan karen tsada.
Chelsea ta shiga zawarcinsa duk da Manchester United da Tottenham sun nuna sha’awar daukar dan wasan.