Wasanni

Wasanni

Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan wasan watan Fabrairu a Saudiyya

Wasa kadan Ronaldo ya yi wa Al-Nassr, amma har ya zura kwallo takwas.

Yadda Messi ya zama gwarzon FIFA na shekerar 2022

Alexia Putellas ita ce gwarzuwar kwallon kafar mata ta duniya ta Fifa ta 2022.

Cakwakiyar musayar ’yan wasa 5 da ke gaban Chelsea

Arsenal na son daukar Sterling daga Chelsea.

Ramos ya yi ritaya daga murza wa Spain leda

Dan wasan ya ce lokaci ya yi da zai jingine takalmansa.

United ta tankado keyar Barcelona daga Europa

United za ta kece raini da Newcastle United a wasan karshe na Carabao Cup a ranar Lahadi.