Firimiyyar Nijeriya: Katsina United ta koma mataki na 8
Da wannan nasarar ƙungiyyar ta koma mataki na 8 da maki 29 iri ɗaya da na Niger Tornadoes da Bendel Insurance da ke mataki na 6 da 7.
Wasanni
Da wannan nasarar ƙungiyyar ta koma mataki na 8 da maki 29 iri ɗaya da na Niger Tornadoes da Bendel Insurance da ke mataki na 6 da 7.
Cikin wasanni 7 na baya da ƙasashen suka fuskanci juna, Masar ta yi nasara sau 4, yayin da Najeriya ta yi nasara sau biyu.
Kano Pillars ta samu damar matsawa zuwa mataki na 18 da maki 22 cikin wasanni 20 da ta buga a bana.
Ana ta ɓangaren hukumar ƙwallon ƙafa ta Kamaru FECAFOOT ta karɓi hukuncin amma ta soki tsarin, ta sha alwashin ɗaukaka ƙara,
Mohamed Salah bai samu damar yin tasiri ba sakamakon tsauraran matakan tsaron da ’yan Senegal suka ɗauka a kansa.