Wasanni

Wasanni

Arteta ya yi watsi da neman afuwar da Firimiyar Ingila ta yi wa Arsenal 

Hakuri ba zai dawo mana da maki biyun da aka haramta mana ba.

Wainar da za a toya ranar Talata a Gasar Zakarun Turai

Paris St Germain za ta fafata da Bayern Munich ranar Talata a wasan farko zagayen kungiyoyi 16 da suka rage a Gasar Zakarun Turai. Bayern za ta buga w

Mbappe ya dawo atisaye gabanin karawar PSG da Bayern Munich

PSG da Bayern Munich za su barje gumi a Gasar Zakarun Turai a daren ranar Talata.

Barcelona ta kara bai wa Madrid rata a La Liga

Madrid na biye da ita da maki 45 bayan doka wasanni 20.

Benzema, Mbappe da Messi na takarar gwarzon FIFA na 2022

FIFA za ta gudanar da bikin karrama gwarzonta a ranar 27 ga watan Fabrairun 2023.