Ronaldo ya ci kwallonsa na 500 a Saudiyya
Ya ci kwallonsa na 500 ne a wasan da ya ci kwallaye hudu a fafatawar da Al-Nassr ta lallasa Al-Wehda 4-0 a Gasar Kwararru ta Kasar Saudiyya
Wasanni
Ya ci kwallonsa na 500 ne a wasan da ya ci kwallaye hudu a fafatawar da Al-Nassr ta lallasa Al-Wehda 4-0 a Gasar Kwararru ta Kasar Saudiyya
Hukuncin UEFA zai haifar masa da cikas wajen cim ma muradinsa
Tedesco zai sanya hannu har zuwa bayan kammala Gasar Nahiyar Turai ta 2024.
Muna maraba da sake duba wannan batu a cewar City.
Kasashen su ne Argentina da Chile da Paraguay da kuma Uruguay