Wasanni

Wasanni

Za a fara tseren duniya na farko a Najeriya a watan Afrilu

Kwamitin shirya Gasar Tseren Duniya a Najeriya ya sanya Asabar, 9 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za a gudanar da zagaye na farko na tseren a Abuj

Matashin dan kwallon Najeriya ya yanke jiki ya mutu a Spain

Ya mutu ne yana tsaka da buga wa kungiyarsa wasa a Spain

Manyan gasanni 13 da za su gudana a bana

An fara gudanar da taron wasanni na nakasassun sojoji tun daga shekarar 2014.

Real Madrid ta barar da damar matse wa Barcelona lamba a La Liga

Asensio ya barar da bugun fenareti.

PSG za ta tsawaita wa’adin Messi

Yarjejeniyar Messi za ta kare a watan Yunin 2023.