Wasanni

Wasanni

Wainar da aka toya a haduwar ‘karshe’ tsakanin Messi da Ronaldo

Ronaldo ya sha naushi a fuska.

Ana binciken Dani Alves kan cin zarafin wata mata a gidan rawa

Ban taba ganin matar a rayuwata ba.

Arsenal ta yi cefanen Trossard daga Brighton

Yanzu haka Arsenal ke jan ragamar teburin Firimiyar Ingila da maki 47.

Arsenal ta cije kan Mudyryk, ana shirin cefanar da United, Depay zai ci gaba da zama a Barcelona 

Chelsea za ta iya sayen dan wasan gaban Faransa Marcus Thuram.

United ta lakada wa City duka a Old Trafford

United ta koma ta uku a kan teburin Firimiyar Ingila.