Wasanni

Wasanni

Qatar na shirin sayen kungiyoyin Firimiyar Ingila uku

Tun a shekarar 2011 Qatar ta mallaki kungiyar PSG da ke Faransa.

United za ta kece raini da City a Old Trafford

Guardiola ya ce a yanzu Man United na cikin ganiyarta.

Alkalai sun titsiye Shugaban FIFA kan zargin almundahana

Wata biyu kafin Infantino ya yi tazarce a karo na uku a shugabancin FIFA, alkalai na masa tambayoyi kan zargin almundahana

Real Madrid ta kai bantenta a Super Cup na Sifaniya

Courtois ne ya ceci Real Madrid a bugun fanareti.

Southampton ta kori City daga Kofin Carabao

Rashin nasarar abu ne da zai bata wa Guardiola da City rai matuka.