Wasanni

Wasanni

Ba ma tsoron karawa da Maroko — Osimhen

Osimhen ya ce tawagar Super Eagles ta shirya gabza wa da Maroko.

Ɗan ƙasar Ghana Daniel Laryea zai yi alƙalancin wasan Najeriya da Morocco

Daniel Laryea ne ya yi alƙalancin wasan Algeria da Burkina Faso a matakin rukuni.

Ƙasashen Afirka 3 na zawarcin kocin Super Eagles Eric Chelle

Kwantiragin Chelle da Super Eagles zai ƙare ne bayan kammala gasar AFCON idan ba a tsawaita yarjejeniyar ba.

United za ta ayyana Michael Carrick a matsayin koci

Carrick ne zai jagoranci United a wasan hamayya da za su buga a ƙarshen mako da Manchester City.

Kocin Atletico Madrid ya nemi afuwar Vinicius

Simeone ya furta kalamai da ke nuna kamar yana faɗa wa Vinicius cewa shugaban Real Madrid zai iya korar sa daga kulob ɗin.