Wasanni

Wasanni

Depay na son komawa United, Tottenham da Juventus na takarar daukar Zidane

Madrid da Liverpool sun nuna sha’awar sayen matashin mai shekaru 19.

Gianluca Vialli: Duniyar kwallon kafa ta sake shiga juyayi

Gianluca Vialli ya bi sahun Pele da Mihajlovic ne bayan ya dogon lokaci yana fama da cutar kansa

Dalilin da Ronaldo bai haska a wasan Al-Nassr ba

Tauraron na Portugal ba zai taka leda a wasanni biyu da kungiyar za ta doka nan gaba ba.

Saudiyya ta ki hukunta Ronaldo kan zama da budurwa babu aure

Laifi ne a Saudiyya mace da namijin da ba muharraminta ko mijinta ba su rika zama tare

’Yan kwallon Brazil na shan caccaka saboda rashin halartar jana’izar Pele

Sun zabi nuna alhinin rashinsa ta shafukansu na sada zumunta.