Ronaldo ya koma kungiyar Al Nassr ta Saudiyya
Wata majiya ta ce zai karbi albashi Fam miliyan 175 a shekara
Wasanni
Wata majiya ta ce zai karbi albashi Fam miliyan 175 a shekara
Kun san cewa Pele, wanda shi ne dan wasan kwallon kafa da babu kamarsa a duniya, ya koyi murza leda ne a wurin mahaifinsa?
Duniyar kwallon kafa ta girgiza da rasuwar fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya dan kasar Brazil, Edson Arantes do Nascimento wanda aka fi sani d
Iya murza ledar Pele ya sa ake kiran sa Sarkin Kwallon kafa, wadda ake ganin ya kawo wa sauyi da salonsa na taka leda mai kayatarwa da ke kama da rawa
Ana ganin Pele a matsayin dan wasan kwallon kafa da ba a taba yin kamarsa ba a tarihi.