Wasanni

Wasanni

Qatar 2022: Masu tsaron gidan Faransa sun kamu da rashin lafiya

Raphael Varane da Ibrahima Konate sun kamu da rashin lafiya a yayin da Faransa ke shirin buga wasan karshen Gasar Kofin Duniya ta 2022 da Ajentina.

Portugal ta sallami Fernando Santos daga aikinsa

Portugal ta raba gari da kocin, bayan rashin nasarar da ta yi a hannun Maroko.

Qatar 2022: Yadda Faransa da Maroko za su barje gumi

Ana sa ran daya daga cikin kasashen za ta kai wasan karshe na Kofin Duniya.

Kasuwar rigar kwallon Maroko ta bude a Qatar

Muddin kasar ta sami nasara a wasanta da Faransa, bukatar rigar za ta karu sosai

Kai-tsaye: Qatar 2022- Argentina da Croatia