Jirage 30 za su debi ’yan Maroko zuwa kallon wasan kasar da Faransa
Jiragen za su tashi daga Maroko ne zuwa Doha a Qatar
Wasanni
Jiragen za su tashi daga Maroko ne zuwa Doha a Qatar
Ya ce ya yi iya bakin kokarinsa, amma hakansa bai kai ga cim ma ruwa ba
Tun a zagayen farkon wasan Portugal ta nemi yi wa Maroko shigar sauri, amma yunkurin Joao Felix ya kare a tutar babu
Idan Maroko ta doke Portugal, za ta zama kasar farko a yankin Afirka da ma kasashen Larabawa da ta taba kaiwa Wasan Kusa da Karshe a tarihin Gasar Kof
Lionel Messi ya ci kwallo a karo na 2,700 a tarihin Gasar Kofin Duniya