Wasanni

Wasanni

Real Madrid ta raba gari da Xabi Alonso

Madrid ta maye gurbin kociyan da tsohon ɗan wasanta, Alvaro Arbeloa.

CAF ta soma bincike kan hargitsin da aka samu a wasan Najeriya da Algeria

CAF tana kuma binciken wasu abubuwan da suka faru a wasan da aka buga tsakanin Morocco da Kamaru.

Sabon kocin Chelsea Rosenior ya soma jan ragama da ƙafar dama

Rosenior ya nuna ƙwarewa ta hanyar yin sauye-sauye takwas a tawagarsa, har ma ya bar Cole Palmer a benci.

AFCON 2025: Najeriya ta kora Aljeriya gida

Yanzu dai Super Eagles za ta kara masu masaukin baƙi, Maroko.

AFCON 2025: Za a yi karon-batta tsakanin Najeriya da Aljeriya a kwata fainal

Ƙasashen za su fatata da misalin ƙarfe 5 na yammacin ranar Asabar.