Sanatan Kano ya ba ’yan wasan kwallon hannu kyautar N2m Lakadan
Dan majalisar dattijai mai wakiltar Kano ta Arewa Sanata Barau I. Jibrin ya ba ’yan kungiyar wasan kwallon hannu na Kano Pillars da kuma ta mata Safet
Wasanni
Dan majalisar dattijai mai wakiltar Kano ta Arewa Sanata Barau I. Jibrin ya ba ’yan kungiyar wasan kwallon hannu na Kano Pillars da kuma ta mata Safet
Kungiyar ta ce tana yi wa Ronaldo fatan alheri, amma ba za ta iya zawarcinsa.
Ronaldo dai ana masa kallon babbar barazana ga sauran kasashen da ke rukuni guda da Portugal.
Bana Najeriya ba ta samu halartar gasar ba, wanda ya sa wasu magoya bayanta ba su ma cika damuwa da gasar ba, wasu kuma ke nuna kaunar wasu kasashen A
Jamus ta yi rashin nasara a wasan farko na Gasar Kofin Duniya.