Wasanni

Wasanni

Qatar 2022: Zakir Naik na halartar Gasar Kofin Duniya

Gwamnatin Qatar ta gayyaci Dokta Zakir Naik domin ya gabatar da majalisin wa’azi a yayin da ake Gasar Cin Kofin Duniya a kasar.

Qatar 2022: Yau za a fara Gasar Cin Kofin Duniya

Aminiya za ta kawo muku rahotanni na musamman da wainar da ake toyawa gasar ta farko a yankin Larabawa.

Qatar 2022: Benzema ba zai buga wasa ba… —Faransa

An ba wa Benzema hutun sati uku sa’o’i kadan kafin fara Gasar Kofin Duniya ta Qatar 2022

Qatar 2022: FIFA ta nada Sunday Oliseh a kwamitin kwararrunta kan Kofin Duniya

Dan wasan ne ya sanar da haka a shafinsa na Twitter

Qatar 2022: FIFA ta haramta sayar da giya a kusa da filayen wasa

An umarci kamfanin giya na Budweiser, babban mai daukar nauyin harkokin FIFA, da ya kawar da rumfunansa