Wasanni

Wasanni

Sadio Mane ba zai buga Gasar Kofin Duniya ba

Akwai bukatar a yi wa tauraron dan wasan tiyata a gwiwa.

Qatar 2022: Darajar Kofin Kwallon Kafa Na Duniya

Wani gursumeti dan asalin kasar Faransa mai suna Abel Lafleur ne ya fara kera kofin, wanda jikinsa zinare da azurfa ne

An yi gwanjon kwallon da Maradona ya ci da hannu kan $2m

Kafin yanzu aka kiyasta cewa farashinta zai kai fam miliyan 3.

Qatar 2022: Sabbin Abubuwa 8 A Gasar Kofin Duniya

Karon farko a Gabas ta Tsakiya, mata za su fara alkalanci, za a yi amfani da na’urar gano satar gida, an kara yawan sauyin ’yan wasa da tawagar

La’eeb: Abin da dan aljanin Gasar Kofin Duniya na Qatar ke nufi

Bisa ga al’ada ta gasar duk kasar da za ta karbi bakunci, ta kan tsara na ta dan aljanin.