Wasanni

Wasanni

Yadda aka fidda jadawalin Gasar Zakarun Turai

RB Leipzing da ta kare a mataki na biyu a rukunin F za ta kara da Manchester City.

An saka kungiyar kwallon kafa ta Liverpool a kasuwa

Kamfanin FSG wanda ya mallaki kungiyar kwallon kafa ta Liverpool a kasuwa

Dan Argentina ya fasa sayen gida don tafiya kallon Messi a Gasar Cin Kofin Duniya

Ya ce ya gwammace ya je kallon Messi a Qatar da ya sayi gida

Wainar da aka toya a manyan wasannin Firimiyar Ingila

Ramsey ya mayar da martani, inda bayan hutun rabin lokaci ya lafta wa United kwallo a raga.

Gasar Kofin Duniya: FIFA ta yi gargadi kan mutunta al’adun Qatar

Akwai ’yan wasan da suka shirya gudanar da zanga-zangar lumana yayin da aka fara gasar.