Wasanni

Wasanni

Tsohon ɗan wasan Arsenal Guendouzi zai koma Fenerbahce

Fenerbahce na shirin sayen ɗan wasan kan Yuro miliyan 30, inda ake sa ran zai sanya hannu kan kwantaragin shekaru biyar da rabi.

Za a bayar da kyautar Dalar Amurka milyan 75 a Australia Open

A wani labarin kuma Ƴar Burtaniya, Francesca Jones ta kai zagayen kwata fainals bayan doke Sinja Kraus a ATP a Aucland.

Vinicius zai dawo kan ganiyarsa — Bellingham

‘Yan wasan Real Madrid suna goyon bayan Vinicius, musamman ganin irin gudunmawar da yake bayarwa idan yana cikin karsashi.

Ba na cikin sahun waɗanda za su maye gurbin Amorim a United — Howe

An kori Amorim ne bayan wata hira mai zafi da ya yi bayan wasan da United ta tashi 1-1 da Leeds United.

Manchester United ta sallami Ruben Amorim

A safiyar Litinin kungiyar ta sanar da sallamar Amorim dan asalin kasar Portugal wanda ya shafe watanni goma sha hudu yana horas da ‘yan wasan.