HOTUNA: Taron addu’ar 3 na dan wasan Kano Pillars
Tsoffin ’yan wasa da kuma masu horaswar ne suka halarci taron addu’ar da aka gudanar a Masallacin Uwaisul Karni da ke unguwar Kofar Mata.
Wasanni
Tsoffin ’yan wasa da kuma masu horaswar ne suka halarci taron addu’ar da aka gudanar a Masallacin Uwaisul Karni da ke unguwar Kofar Mata.
Dan wasan ya buga wasanni 573 sannan ya zura kwallo 57 a raga.
Marigayin dai ya rasu ya bar mata daya da ‘ya’ya.
Tun daga lokacin da Qatar ta shiga neman daukar nauyin gasar Kofin Duniya na 2022, har zuwa yanzu da ake shirin fara gasar ba a daina ka-ce-na-ce ba
Ko kun san salsalar arzikin Qatar?