Wasanni

Wasanni

Yadda ta kaya a manyan wasannin Firimiyar Ingila na karshen mako

Cikin yamutsin har da bakuncin Chelsea da Aston Villa ta karba a Villa Park.

Wane dan wasa ne zai lashe kyautar Ballon d’Or ta bana?

Wannan shi ne karo na 66 da za a gudanar da bikin ba da kyautar.

Qatar za ta karbi bakuncin Gasar Kofin Asiya ta 2023

Koriya ta Kudu da Indonesia na daga cikin wadanda suka yi zawarcin neman daukar nauyin gasar inda a karshe Qatar ta samu.

Klopp ya amince da ba shi jan kati

Klopp ya amince cewa abin da ya aikata a lokacin wasan ya cancanci katin sallamar sa daga filin wasan

Real Madrid ta nuna wa Barcelona ruwa ba sa’an kwando ba ne

Madrid ta yi zaman dabaro a saman teburin La Liga.