Wasanni

Wasanni

United ta kwashi kashinta a hannu a Etihad

United ta yi rashin nasara karo na 18 a Firimiyar Ingila a hannun City.

Tseren Babura: Gasar farko bayan COVID-19 ta samu matsala

Miguel Oliveira, direben kungiyar Red Bull ya lashe Gasar Tseren Babura na MotoGP Thailand Grand Prix ranar Lahadi 2 ga Oktoba, 2022.

Graham Potter ya ci wasan farko a Chelsea

Wannan shi ne wasa na biyu da Potter ya ja ragamar Chelsea.

Ibrahim Gusau ya zama sabon Shugaban NFF

Wannan dai ya kawo karshen wa’adi biyu na shekaru takwas da Amaji Pinnick ya shafe.

Ban janye daga takarar shugabancin NFF ba – Amadu

Ya bayyana labarin janyewar tasa a matsayin na kanzon kurege