Wasanni

Wasanni

AFCON 2025: Super Eagles ta tsallaka zagayen ’yan 16

Najeriya ce ke kan ragamar teburin rukunin da maki shida daga wasanni biyu.

AFCON 2025: Mai masaukin baƙi ta lallasa Comoros

Mai masaukin baƙi ta fara gasar da ƙafar dama bayan doke Comoros da ci 2 da nema.

Ahmed Musa ya yi ritaya daga buga wa Najeriya ƙwallo

Ɗan wasan mai shekaru 33 a duniya, yanzu haka yana mura leda tare da Kano Pillars.

Zan yi amfani da Salah a wasan Liverpool da Brighton — Arn Slot

Slot wanda ya samu saɓani da Salah kan ajiye shi a benci a wasanni uku a jere, ya ce yana da yaƙinin cewa, Salah zai ci gaba da bugawa ƙungiyar wasa

Osimhen ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan bana na Turkiyya

Ɗan wasan mai shekara 26 ya sami kyautar mafi girma a bikin da aka gudanar mai ban sha’awa.