Wasanni

Wasanni

Bayern Munich ta zura kwallo 16 a wasa 4 da ta yi da Barcelona

Bayern Munich na daya daga cikin kungiyoyin kwallon kafa a duniya da ke samun galaba a kan takwararta ta Barcelona a galibin lokacin suka hadu a wasan

Ko ta kare wa Ronaldo ne?

Zuwa yanzu dan wasan ya buga wasa shida a Gasar Firimiya ta Ingila, amma bai zura kwallo ko daya ba.

An dakatar da wasannin Firimiya saboda mutuwar Sarauniyar Ingila

Ta shafe shekaru aru-aru tana hidimta wa kasar mu.

Chelsea ta tabbatar da nadin Graham Potter a matsayin sabon Kocinta

Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea ta nada Graham Potter a matsayin sabon Kocinta don ya maye gurbin Thomas Tuchel, wanda kungiyar ta kore a ranar Larab

Chelsea ta sallami kocinta, Thomas Tuchel

Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea ta sallami babban mai horas da ’yan wasanta, Thomas Tuchel.