Wasanni

Wasanni

Olympiakos ta dauki tsohon dan wasan Madrid Marcelo

Ba zan yi ritaya daga murza leda ba saboda har yanzu akwai gudunmawar da zan bayar a fagen tamaula.

Shin Real Madrid za ta iya kare kambunta a gasar Zakarun Turai?

Madrid ce mai rike da kofin da ta lashe a kakar da ta wuce bayan doke Liverpool a Faransa, ta dauki na 14 jumulla.

Zakaran Gasar Olympic din guragu ya yi karar hukumar gidan yarin Afirka ta Kudu

Dan kasar Africa ta kudu zakaran gasar olympics Oscar Pistorius, wanda kotu ta yanke wa hukuncin shekara 13  ya kai hukumar gidan yarin kasar kara a k

Valencia ta dauki Edinson Cavani

Cavani yana filin Mestella a wasan da Atletico Madrid ta lallasa Valencia.

Kane ya kamo Andy Cole a yawan cin kwallaye

Kane ya koma mataki na uku a jerin mafiya cin kwallaye a babbar gasar tamaula ta Ingila.