Liverpool ta kafa tarihin cin kwallaye 9 a wasa daya na Firimiyar Ingila
Kwallon da Liverpool ta sharara da yawa a raga a Firimiyar har da cin Rotherham Town 10-1 a shekarar 1896.
Wasanni
Kwallon da Liverpool ta sharara da yawa a raga a Firimiyar har da cin Rotherham Town 10-1 a shekarar 1896.
A kowace shekara akan fitar da kungiyoyin kwallon kafa 32 na nahiyar Turai, gwargwadon irin Kokorin da kowaccensu yi a kakar wasannin da ta gabata. A
Na zaku na buga wasa tare da shi.
Wasan Manchester United da Liverpool na Yammacin Litinin din nan shi ne zai fi daukar hankali.
Luka Modric ya sha yabo saboda yadda ya sauya salon wasan.