Wasanni

Wasanni

Real Madrid ta lashe kofin UEFA Super Cup na 5

Madrid ta lasje kofin sau biyar a tarihinta.

Serena Williams za ta yi ritaya daga buga wasan tennis

Ta ce tana so ta ba iyalanta cikakken lokaci

Victor Moses zai yi wata 6 bai buga kwallo ba

Kungiyar Spartak wacce Victor Moses ke buga wa kwallo ita ce mafi tashe a Rasha.

Saudiyya ta ci Masar 5-3 a wasan karshe na Kofin Larabawa

Saudiyya ta lashe gasar cin kofin Larabawa na U-20 na 2022 bayan ta doke Masar da ci 5-3 a bugun fanariti

Wainar da aka toya a makon farko na Firimiyar Ingila ta bana

Da kyar Chelsea ta samu maki uku da ci daya mai ban haushi a wasanta da Everton.