An hana ’yan wasa ‘durkusa gwiwoyi a kasa’ kafin fara wasanni a gasar Firimiya
An hana ’yan wasan da ke bugawa wasanni a gasar Firimiya ta Ingila daga yin dabi’ar nan ta durkusar da gwiwoyinsu a kasa da suke yi kafin a fara wasa.
Wasanni
An hana ’yan wasan da ke bugawa wasanni a gasar Firimiya ta Ingila daga yin dabi’ar nan ta durkusar da gwiwoyinsu a kasa da suke yi kafin a fara wasa.
An kafa wannan gasar ta mata a shekarar 1969, wadda Jamus ta lashe sau takwas a tarihi.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta cim ma yarjejeniya da takwararta ta Sevilla don dauko dan wasan bayanta, Jules Koundé, a kan kudi sama da Fam mi
Ronaldo yana son sanin makomarsa a kungiyar.
Darajar Najeriya ta karu a idon duniya.