Wasanni

Wasanni

Zakarar tseren mita 100: ‘Yar Najeriya, Tobi Amusan, ta zubar da hawaye

Buhari ya taya Amusan murna.

Arsenal ta kammala cinikin dauko Oleksandr Zinchenko daga City

Zinchenko shi ne dan wasa na biyu da yake komawa Arsenal daga City a bazarar nan.

Mane ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafar Afirka na bana

Mane ya yi takara da Mohammed Salah na Liverpool da golan Chelsea, Edouard Mendy.

Dalilin da manyan kungiyoyin Turai ba sa son sayen Ronaldo

Bana Ronaldo da Man-U ba za su buga Gasar Zakarun Turai ba kuma babu wata babbar kungiya da take son daukar sa a nahiyar

Chelsea ta sayi dan wasan bayan Napoli Kalidou Koulibaly

Na samu karfin gwiwar zuwa Stamford Bridge daga wurin abokaina, Edouard Mendy da Jorginho.