Manchester United ta shiga zawarcin Sergio Ramos
United dai yanzu haka tana fuskantar matsaloli daga ’yan wasan baya, inda Harry Maguire ke fama da rauni, yayin da sauran ’yan wasan ke tafka kura-kur
Wasanni
United dai yanzu haka tana fuskantar matsaloli daga ’yan wasan baya, inda Harry Maguire ke fama da rauni, yayin da sauran ’yan wasan ke tafka kura-kur
Ƙasashen biyu za su yi wasan na sada zumunta gabanin fara gasar AFCON ta 2025.
Kungiyoyin za su sake karawa da juna a daren ranar Laraba.
Za a gudanar da gasar ne a Amurka, Kanada da Mexico daga ranar 11 ga watan Yuni zuwa 19 ga watan Yulin 2026.
Hukumar ta ɗauki matakin ne saboda raunin da ‘yan wasa za su iya samu a yayin gudanar da gasar.