’Yan wasa 10 da ke takarar gwarzon dan kwallon Afirka na 2022
Babu dan Najeriya ko daya a cikin jerin da CAF ta fitar.
Wasanni
Babu dan Najeriya ko daya a cikin jerin da CAF ta fitar.
Andreas Pereira shi ne na biyu da Fulham ta saya a bana.
Southampton ta ce sun cefano dan wasan tsakiyar ne daga kungiyar Rangers ta Scotland.
Kungiyar PSG ta sanar da batun kulla yarjejeniya da Christophe Galtier.
Za a bai wa dan wasan yarjejeniyar kaka uku idan an kammala tabbatar da koshin lafiyarsa.