Wasanni

Wasanni

Kofin Afirka na mata: Afirka ta Kudu ta doke Najeriya

Afirka ta Kudun ta fanshe doke ta da Najeriya ta yi a wasan karshe na gasar ta karshe da aka buga a 2018.

Kofin Afirka na mata: Najeriya za ta kece-raini da Afirka ta Kudu a wasan farko

Najeriya ta lashe gasar sau tara, inda ta fito gaba-gadi domin neman lashe gasar karo na 10.

Salah ya sabunta kwantaragin ci gaba da zama a Liverpool

Zaman Salah zai kara karfafa gwiwar magoya bayan Liverpool.

FIFA ta kara adadin ’yan wasan da za su buga wa kasashe a Qatar

Gasar ta wannan karon ta zo a wani yanayi da za ta ci karo da wasannin lig-lig na Turai.

Barcelona ta mika tayin sayen Lewandowski

Barcelona na son kulla kwantiragin shekaru 3 ne da dan wasan kan yuro miliyan 35.