Wasanni

Wasanni

Cristiano Ronaldo na son barin Manchester United

Kungiyoyi sun fara tuntubar Cristiano Ronaldo, dan wasan da ya fi kowa zura kwallaye Manchester United a kakar wasannin 2021/2022

Liverpool da Bayern Munich sun cimma matsaya kan cinikayyar Mane

Tuni Mane da Bayern Munich suka kulla yarjejeniyar sanya hannun kan kwantaragin shekara uku.

Anderlecht na zawarcin dan wasan Najeriya Abdulrazak Ishaq

nderletch tana zawarcin dan wasan ne a kan kudi Yuro miliyan 4.5

Pique ya rasa mabiya miliyan 1 a Instagram bayan rabuwa da Shakira

Dan wasan na ci gaba da rasa mabiya a Instagram

‘Har yanzu harkar kwallon Super Eagles babu armashi’

Tsohon mai horas da kungiyar Super Falcons, Godwin Izilein, ya ce har yanzu babu wani ci gaban a zo a gani da aka samu a tawagar kwallon kafar Najeriy