Wasanni

Wasanni

Mamakon ruwan sama ya hana kammala bikin gasar ninkaya a Legas

Za a sanar da ranar kammala gasar a nan gaba

Bayan shekara 11 AC Milan ta sake lashe gasar Serie A

Karo na 19 ke nan jimilla da Milan ta lashe babbar gasar Italiya ta Serie A a tarihi.

Manchester City ta lashe Firimiyar Ingila ta bana

City ta kare kakar ta bana da tazarar maki daya kacal tsakaninta da Liverpool.

Mbappe zai ci gaba da zama a PSG

Mbappe ya sanar da Florentino Perez shawarar da ya yanke.

Kofin Zakarun Turai: Za a kece raini tsakanin Barcelona da Lyon a wasan karshe

Sau daya kacal aka ci Barcelona a bana.