Wasanni

Wasanni

Za a raba gardama a wasan karshe na Gasar Firimiyar Ingila

Sai a wasan karshe za a raba gardama tsakanin Manchester City da Liverpool.

Najeriya ta samu tikitin Gasar Cin Kofin Afirka

Najeriya da Jamhuriyar Benin za su fafata a wasan karshe ne Gasar WAFU B

NFF ta nada Jose Peseiro sabon kocin Super Eagles

Zai fara jagorantar Super Eagles a ziyarar da za ta kai Amurka a wasannin sada zumunci.

Luis Suárez zai bar Atletico Madrid a karshen kakar wasanni

Dan wasan ya fara tunanin neman sabuwar kungiya da zai ci gaba da murza leda.

Tsohon dan wasan Barcelona, Maxi Rolon ya mutu a hatsarin mota

Matashin dan wasan ya mutu sakamakon hatsarin mota da ya yi a Ajentina.